Banner Image

All Services

Writing & Translation translation

Hausa Language Services

$20/hr Starting at $30

I specialized in any Hausa Language Services like translation, proofreading, transcription, post MT editing and many more language services. Below are the examples of my services. 

Warning / Important

Read these operating instructions before using the battery charger.

Check charger, main cable and battery pack for damaged parts repaired only by experts. Check extension wires regularly and replace them if damaged.

Do not use the battery charger if dirty or wet.

The main voltage must match the voltage mentioned on the type label of the battery charger.

The battery voltage must match the voltage mentioned on the type label of the battery charger and tool.

Do not operate the battery charger close to an explosive environment, for example close to a gas filling station.

We recommend users to operate the battery charger in a defined protected and secure area.

Make sure no one is close to the battery when charging.

Do not carry the battery charger by holding the main cable.

Protect the main cable against heat, sharp edges, oil and moving parts of the machine.

Avoid using extension wires with multiple sockets and simultaneous operation of multiple devices.

Do not pull the plug from the socket by pulling the main cable.

Do not cover the battery charger.

Make sure the battery charger is stable when charging, to ensure that the batteries do not fall on the floor.

No metal parts should come in contact with battery holders; risk of short circuit.

Gargaɗi/Abu mai muhimmanci

Ku karanta waɗannan dokokin yin amfanin kafin amfani da cajan baturin. 

Ku duba cajan, babban kebul da maɗaukin baturin wajen da kuma ya lalace a samu ƙwararru domin gyara shi. Ku duba wayar haɓakawa akai-akai sai ku canza su in sun lalace. 

Kada ku yi amfani da cajan baturin in yayi datti ko ya jiƙe. 

Babban ƙarfin lantarkin dole ya dace da ƙarfin lantarkin da aka faɗa akan nau'in laƙabi na cajan baturin. 

Ƙarfin lantarkin dole ya dace da ƙarfin lantarkin da aka faɗa akan nau'in laƙabi na cajan baturin da kayan aikin. 

Kada ku yi amfani da cajan baturin kusa da yanayi mai fashewa, misali kusa da tashar iskan gas. 

Muna bada masu amfani shawarin su yi amfani da cajan baturin a ƙayyadadden waje mai tsaro. 

Ku tabbatar ba wani kusa da baturin yayin da ake cajin. 

Kada ku ɗauki cajan baturin ta hanyar riƙe babban kebul ɗin. 

Ku kare babban kebul ɗin ga barin zafi, kaifi mai tsanani, mai da sassa masu motsi na injin. 

Ku kiyayi amfani da wayoyin haɓakawa da ke dake da soket-soket masu yawa, da kuma aiki na lokaci guda na na'urori da yawa. 

Kada ku jawo filogi daga soket ta hanyar jawo babban kebul ɗin.

Kada ku rufe cajan baturin. 

Ku tabbatar cajan baturin yana da ƙarfi yayin yin caji, domin ku tabbatar baturan basu faɗi ba akan dinga. 

Kada wani sassa na ƙarfe ya yi hulɗa da mariƙai na baturin; akwai haɗarin gajeriyar kewayawa.

About

$20/hr Ongoing

Download Resume

Skills & Expertise

Academic TranslationArticle TranslationAudio TranslationBook TranslationComputer Assisted TranslationContent TranslationCreative TranslationCV TranslationDocument TranslationEditingEnglish TranslationEssay TranslationFinance TranslationGame TranslationHausa TranslationLanguage TranslationLinguisticsLyric TranslationManual TranslationMarriage Certificate TranslationMenu TranslationPDF TranslationProofreadingScientific TranslationScript Translation

0 Reviews

This Freelancer has not received any feedback.